Azumi A Lokacin Ramadan | |
---|---|
Azumi | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Azumi a Musulunci |
Mabiyi | Hilal Ramadan (en) da niyyah (en) |
Ta biyo baya | Hilal Shawwal (en) , Sallar Idi Karama da Fasting six days of Shawwal month (en) |
Gagarumin taron | Lailatul ƙadari |
Has characteristic (en) | Farilla |
Uses (en) | miswak (en) da gargling (en) |
A lokacin daukan Azumin watan Ramadan, an wajabtawa musulmai, (Larabci صوم رمضان, sawm ; Farisanci : روزہ, rozeh ), a kowace rana daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana (ko daga asuba zuwa dare a cewar wasu malamai). Azumi yana bukatar kamewa daga abinci da abin sha da kuma kusantar iyali. Azumin watan Ramadān an wajabta shi ne (wājib) a cikin watan Sha'aban, a cikin shekara ta biyu bayan da musulmai sun yi hijira daga Makka zuwa Madīnah. Azumin watan Ramadana daya ne daga cikin manya-manyan Rukunnan Musulunci guda biyar.[1].
From Abdullah ibn Umar ibn al-Khattab: "I heard the Messenger of Allah (Allah bless him and give him peace) say: 'The religion of Islam is based upon five (pillars): testifying that there is no deity except God and Muhammad is the Messenger of God; establishing the prayer; giving zakat; making pilgrimage; and fasting (the month) of Ramadan.'"